Ya Mayar Da Mahaifinsa Jarinsa, Inda Ya Dauko Shi Daga Kano Zuwa Abuja Yana Yawon Bara Da Shi

Ya Mayar Da Mahaifinsa Jarinsa, Inda Ya Dauko Shi Daga Kano Zuwa Abuja Yana Yawon Bara Da Shi

Wannan Dattijo yaron sa ne ya dauko shi daga jihar Kano ya kawo shi garin Mararraba dake karamar hukumar Karu a jihar Nasarawa yana neman kudi da shi a baro da sunan bara.

An ga matashin ne a hanyan Sabuwar Kasuwar ‘Yan Lemo a daidai Anguwan Yarima.

Yayin da aka tambayi matashin dalilin dauko mahaifin nasa daga yankin karamar hukumar Dawakin Tofa dake Kano, ya bayyana cewa ya kawo shine yana bara da shi domin samun kudin magani don yin jinya. Sannan kuma da kudin barar ne yake tura sako gida zuwa Kano domin ciyar da ragowar iyalansu da suka baro a gida.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button